Jump to content

Termbase/ha

From Meta, a Wikimedia project coordination wiki
This page is a translated version of the page Termbase and the translation is 93% complete.
Outdated translations are marked like this.

A

Turanci Fassara
abuse filter matacin ɓatanci
accountability Kasaftawa
admin admin
administrator administrator
administrators administrators
administrators on meta administrators a meta
adminship muƙamin gudanarwa
advanced rights muƙamai na
advisor mashawarci
Advisory Board Kwamitin mashawarta
AffCom AffCom
affiliate mai alaƙa
affiliates masu alaƙa
Affiliations Committee Kwamitin Ƙungiyoyin da ake Alaƙa
Africa Afirka
arbitration committee Kwamitin masu Zartarwa
appeal ɗaukaka ƙara
Assistant election official Mataimakin ma'aikacin zaɓe
autoconfirmed users tabbataccen mai amfani
autopatrolled users autopatrolled users

B

Turanci Fassara
backlog tarin aiki
best practices mafi dacewan aiki
board mashawarta
board election zaɓen mashawarta
board elections zaɓukan mashawarta
Board Governance Committee Kwamitin Shugabanci na Mashawarta
board handbook littafin hannu na mashawarta
Board of Trustees Kwamitin Amintattu
BoT BoT
bot saƙaƙo
bylaws dokoki

C

Turanci Fassara
Call for feedback Kiran bada bayani
candidate ɗan takara
candidates ƴan takara
category rukuni
CEE CEE
Central and Eastern Europe Tsakiya da Gabashin Turai
Central and Eastern Europe (CEE) and Central Asia Tsakiya da Gabashin Turai (CEE) da Tsakiyar Asiya
CentralNotice SanarwanKo'inq
chair shugaba
Chairman Emeritus Babban shugaba
challenge ƙalubale
change sauyi
changes sauye sauye
chapter reshen ma'aikata
chapters rassan ma'aikata
chapters agreement yarjejeniyar ma'aikatan rassa
Chapters committee Kwamitin ma'aikatun rassa
chapters handbook littafin hannu na ma'aikatun rassa
Chapters meeting taron ma'aikatun rassa
Charter Kundi
Charter content Ƙunshiyar kundi
Charter drafting yin daftarin kundi
CheckUser CheckUser
CheckUser policy Dokar tsarin CheckUser
Chief Operational officer Babban Jami'in Gudanarwa
Chief Technical Officer Babban Jami'in Fasaha
ComCom ComCom
commission hukuma
committee kwamiti
Commons Commons
Communications committee Kwamitin sadarwa
communities al'ummu
communities and organizations al'ummu da ƙungiyoyi
community al'umma
Community Affairs Committee Kwamitin Harkokin Al'umma
Community Development Cigaban Al'umma
Community Development team Tawagar Cigaban Al'umma
community meeting Taron Al'umma
Community Resilience and Sustainability (CR&S) Community Resilience and Sustainability (CR&S)
conflict of interest saɓawa ta sonrai
consensus yarjejeniya
consultation tuntuɓa
consultation with tuntuɓar jin ra'ayi tare da
consultation with communities tuntuɓar jin ra'ayi tare da al'umma
consultations tuntuɓar jin ra'ayoyi
content ƙunshiya
contractor ɗan kwangila
contributor(s) mai taimakawa
conversation hira
conversations hirarraki
coordinating daidaitawa
coordination daidaitawa
Council majalisa

D

Turanci Fassara
desktop komfutar tebur
development cigaba
development of cigaban
Diff blog Diff blog
Direction hanya
disambiguation rarrabewa
discussion tattaunawa
discussion page shafin tattaunawa
Discussion Tools kayan aiki na tattaunawa
discussions tattaunawa
diverse mabanbanta
diversity maibanbanci
draft daftari
drafting fitar da daftari
Drafting committee Kwamitin yin daftari
drafts daftarori

E

Turanci Fassara
East, Southeast Asia, and Pacific Gabas, Kudu maso gabas ta Asiya, da Pacific
edit conflict saɓanin gyara
edit summary gajeren bayanin gyara
edit war gyaran yaƙi
Edit-a-thon Edit-a-thon
Editathon Editathon
editing yin gyara
editor edita
editors editoci
election zaɓe
Election compass kamfas na zaɓe
Election officers Ma'aikatan zaɓe
election volunteer ma'aikacin sakai na zaɓe
elections zaɓuɓɓuka
Elections Committee Kwamitin Zaɓuka
Embassies ofisoshin jakadanci
Embassy ofishin jakadanci
emerging communities al'ummu masu tasowa
emerging community al'umma mai tasowa
employee ma'aikaci
employees ma'aikata
enforcement tirsasawa
Enforcement Guideline Tsarin Tirsasawa
Enforcement Guidelines Tsarukan Tirsasawa
ESEAP ESEAP
Europe Turai
evaluation kimantawa
event taro
events tarurruka
Events committee Kwamitin taruka
Executive Director Darekta maizartarwa
extension ƙarawa
external links haɗin waje

F, G

Turanci Fassara
FDC FDC
feature samfur
financial committee kwamitin kuɗi
financial reports rahotannin kuɗi
Foundation Gidauniya
Foundation-l Gidauniya-l
free knowledge ilimi ta kyauta
fund kuɗin asusu
Fundraising committee Kwamitin tara kuɗin asusu
funds kuɗaɗen asusu
Funds Dissemination Committee Kwamitin Raba Kuɗaɗe asusu
General Counsel Babban Lauya
Gerrit Gemit
GFDL GFDL
GLAM GLAM
GLAMs GLAMs
GLAMwiki conferences Babban taron GLAMwiki
global conversation tattaunawa ta duniya
global conversations tattaunawan duniya
Global council Majalisar duniya
global permissions iznin aiki na duniya
global policies dokokin duniya
global policy dokan duniya
Global Sysop Sysop na Duniya
Global Sysops Sysops na Duniya
governance shugabanci
Governance review Sake duba shugabanci
grant tallafi
Grant Advisory Committee (GAC) Kwamitin bada Shawara na Tallafi
grantee mai karɓan tallafi
grants tallafi
guideline tsarin jagora

H, I , K

Turanci Fassara
hackathon hackathon
healthy community al'umma mai lafiya
helpdesk taburin taimakawa
home wiki wiki ta gida
hub hub
hubs hubs
implement aiwatar
implementation aiwatarwa
inclusive shigar da
initiative (Movement Strategy Initiative) initiative
insurance committee kwamitin inshora
interface fuskar shafi
interface administrator administrator ɗin fuskar shafi
interfaces fuskokin shafi
Interim Global Council Majalisar Duniya ta Wucen gadi
interwiki interwiki
IRC IRC
knowledge ilimi

L

Turanci Fassara
LangCom LangCom
Language Committee Kwamitin Yare
LATAM LATAM
Latin America Latin ta Amurka
Latin America (LATAM) and The Caribbean Latin ta Amurka (LATAM) da Karibiya
leader jagora
leadership jagoranci
Leadership development cigaban jagoranci
Leadership development working group ƙungiyan aiki na cigaban jagoranci
legal na shari'a
legal officer jami'i mai shari'a
libraries ɗakunan karatu
library ɗakin karatu
list of chapters jerin ma'aikatu na rassa
list of projects jerin manhajoji
lists of projects jerukan manhajoji
logo logo
logos loguna

M, N

Turanci Fassara
mailing list jerin masu karɓan saƙo
mailing lists jerukan masu karɓan sako
main page babban shafi
mainspace shafin sarari
maintaining kulawa da
matching fund kuɗin haɗawa
MediaWiki MediaWiki
MENA MENA
Meta policies dokokin Meta
Middle East and Africa Gabas ta Tsakiya da Afirka
mission statement jawabin manufa
movement Tafiyar
Movement Charter Tsarin Dokan Tafiyar
Movement Strategy Tsarin Tafiyar
movement-wide Tafiyar ta ko'ina
multilingual project manhaja mai harsuna daban-daban
multilingual projects manhaju masu harsuna daban-daban
namespace sararin suna
namespaces sararen suna
need for leadership buƙatar dan shugabanci
needs buƙatu
Neutral point of view (NPOV) Mahangar daba son rai
newcomer sabon zuwa
newcomers sabbin zuwa

O, P

Turanci Fassara
office action aikin Ofishi
office actions ayyukan ofishi
officers jami'ai
office hour(s) officers hour(s)
online platform dandalin yanar gizo
online tool kayan aiki na yanar gizo
organization ma'aikata
organizations ma'aikatu
outreach tallatawa
oversight oversight
page page
paid editing gyaran biya
participant mahalarci
participants mahalarta
permissions izinin aiki
platform dandali
platforms dandamali
point of view (pov) mahanga
policies tsaruka
policy tsari
presentation gabatarwa
presentations gabatarwa
priorities masu fifiko
prioritized fifita
priority mafifici
priority initiative yunƙuri akan mafifici
priority initiatives yunƙura akan mafifici
privilege privilege
process gudana
processes gudanar
project aiki
projects ayyuka
proposal tsararren shiri
proposals tsararrun shiri

R

Turanci Fassara
random page shafin cinke
ratification rattabawa
ratification process gudanar da rattabawa
recent changes nauyi
recommendation bada baya
recommendations kuɗin shiga
red link kuɗaɗen shiga
redirect zantawa
Regional hub SAARC
Regional hubs sandbox
rename kewaye
request zaɓa
request for permissions shigan ma'aikaci ɗaya
requests Buƙata
requests for permissions requests for permissions
requests for username changes requests for username changes
research research
research phase research phase
research report research report
research result research result
resource resource
resources resources
responsibilities responsibilities
responsibility responsibility
retreat retreat
revenue revenue
revenues revenues
right right
Roundtable Roundtable

S

Turanci Fassara
SAARC SAARC
sandbox sandbox
scope scope
section section
selection selection
single user login single user login
sister projects ƴanuwa manhajoji
skills development Haɓaka Basira
Small Wiki Monitoring Team Tawagar Masu kula da Ƙananan Wikis
South Asian Association for Regional Cooperation Ƙungiyan Ƴan Kudancin Asiya dan Haɗin kan Yankin
spam spam
spam block list baƙin jeri na spam
special page muhimmin shafi
special pages muhimman shafuka
speedy deletion goge da wuri
speedy deletions goge goge da wuri
staff staff
stakeholder mai ruwa da tsaki
stakeholders masu ruwa da tsaki
steward steward
steward elections zaɓukan steward
steward requests neman buƙatun steward
stewards stewards
strategy tsarin dabaru
strategy recommendation shawara na tsarin dabaru
strategy recommendations shawarwari na tsarin dabaru
SUL SUL
summaries gajeren bayanai
summary gajeren bayani
support goyon baya
suppression suppression
sustainability ɗorewa
sysop sysop
sysops sysops

T

Turanci Fassara
talk page shafin tattaunawa
talk pages shafukan tattaunawa
task force rundunar aiki
Telegram Group Group ɗin Telegram
Telegram Groups Groups ɗin Telegram
template template
templates templatis
test wiki wiki na gwaji
test wikis wikis ɗin gwaji
thematic hub hub na thematic
thematic hubs hubs ɗin thematic
thematic organization ƙungiyar na thematic
thematic organizations ƙungiyoyin thematic
trademarks committee kwamitin laƙabin kasuwanci
transclusion shigarwa
translation of the week fassarar mu ta mako
translation request fassara da ake nema
translation requests fassara da ake neman buƙata
treasurer ma'aji
Trust & Safety Lafiya & Aminci
trustee amintacce
trustees amintattu

U, V

Turanci Fassara
UCoC Enforcement guidelines Tsarukan Tirsasawa na UCoC
United States and Canada Tarayyar Amurka da Kanada
Universal Code of Conduct Gamayyar Tsarin Gudanarwa
update sabunta
user mai amfani
user group ƙungiyar mai amfani
user groups ƙungiyoyin masu amfani
user page shafin mai amfani
vandal ɓaci
vandalism ɓatanci
vandals masu ɓatanci
verifiability verifiability
vice-chair mataimakin shugaba
village pump masanar dandali
VisualEditor VisualEditor
Volunteer Response Team Tawagar Masu bada Amsa

W

Turanci Fassara
Wikibooks Wikibooks
Wikicouncil Wikicouncil
Wikimania Wikimania
Wikimedia Wikimedia
Wikimedian ƊanWikimedia
Wikimedia Cloud Services (WMCS) Wikimedia Cloud Services (WMCS)
Wikimedia Commons Wikimedia Commons
Wikimedia community Al'ummar Wikimedia
Wikimedia Foundation Gidauniyar Wikimedia
Wikimedia Foundation official policies Tsarukan hukumar Gidauniyar Wikimedia
Wikimedia Foundation official policy Tsarin hukumar Gidauniyar Wikimedia
Wikimedia project Manhajar Wikimedia
Wikimedia projects Manhajojin Wikimedia
Wikimedia Summit Taron Shugabanni na Wikimedia
Wikinews Wikinews
Wikipedia Wikipedia
Wikiquote Wikiquote
Wikisource Wikisource
Wikispecies Wikispecies
wikitext Wikitext
wikitext editor editan wikitext
Wikiversity Wikiversity
Wikivoyage Wikivoyage
Wiktionary Wiktionary
working group ƙungiyar aiki