Jump to content

Wiktionary

From Meta, a Wikimedia project coordination wiki
This page is a translated version of the page Wiktionary and the translation is 95% complete.
Outdated translations are marked like this.

Wiktionary (wani ma'aji ne na “wiki” da “Ƙamus”) shafi ne na kirkirar bayanan ƙamus na kyauta a kowanne harshe. Wiktionary na farko shine Wiktionary na Harshen Turanci, wanda Brion Vibber ya kirkira a ranar 12 ga watan Disemban 2002. Wiktionary a hasrsunan Faransanci da Yaren Poland sun biyo bayan shekara daya, a ranar 22 ga watan March 2004. A ranar 1 ga watan Mayun 2004, Tim Starling ya soma da Wiktionary a kowanne harshe da yake da shafi a Wikipedia, wanda ya janyo sabbin shafukan Wiktionary guda 143. Shafin "Neman izinin bude Wiktionary" an kirkire shi a ranar 2 ga watan Mayu ta yadda masu kula da shafuka zasu iya kula da karin bukatun izini daga editoci da ke neman izinin zama masu gudanarwa (admin) a wadannan sababbin shafukan. Wannan daga bisani an hade ta da “Bukatun izini”.

Za'a iya samun Jerin lambobin sirri na ISO a Wikipedia.

Kungiyoyin Editoci da muhawarori

Jerin shafukan yarukan daban-daban a Meta sun ta'allaka ne ga Wiktionary da kuma karfin gwiwa daga Dumbin Kungiyoyin Editoci.

= Sauye-sauyen kwanannan ga dukkannin shafukan Wiktionary

An gusar zuwa Meta:Canjin kusa/Dukkannin harshuna

Jerin Shafukan Wiktionary

A teburi mai zuwa, "Abubuwan da aka shigar" sune yawan bayanan shafuka, a yayinda "Daukakin yawan shafuka" wanda suka hada da sake-hanya (redirects), shafukan tattaunawa, da dai sauransu (explanation). Mahaɗar "Wiki" zuwa Wiktionary sannan kuma ana musu alama na taƙaitawa na Wikimidiya da sunan yaren.

Sauren tushen bayanai da ke da irin wadannan ƙididdiga na Wiktionary:

Teburi

Hakkin Kulawa

Ga kowanne Shafin Wiktionary, haruffan farko na sunan kowanne shafi (a bayan ɗafin sararin suna) yana da bukatan kulawa (kamar kowanne harafi na wannan suna).

Jerin Shafukan Wiktionary masu aiki

Ænglisc (ang) · Afrikaans (af) · Alemannisch (als) · aragonés (an) · armãneashti (roa-rup) · asturianu (ast) · Avañe'ẽ (gn) · Aymar aru (ay) · azərbaycanca (az) · Bahasa Indonesia (id) · Bahasa Melayu (ms) · 閩南語 / Bân-lâm-gú (zh-min-nan) · Jawa (jv) · Sunda (su) · bosanski (bs) · brezhoneg (br) · català (ca) · čeština (cs) · corsu (co) · Cymraeg (cy) · dansk (da) · Deutsch (de) · Dorerin Naoero (na) · eesti (et) · English (en) · español (es) · Esperanto (eo) · euskara (eu) · føroyskt (fo) · français (fr) · Frysk (fy) · Gaeilge (ga) · Gaelg (gv) · Gagana Samoa (sm) · Gàidhlig (gd) · galego (gl) · gungbe (guw) · Hausa (ha) · hrvatski (hr) · Ido (io) · interlingua (ia) · Interlingue (ie) · Iñupiatun (ik) · isiZulu (zu) · íslenska (is) · italiano (it) · kalaallisut (kl) · kaszëbsczi (csb) · kernowek (kw) · Qaraqalpaqsha (kaa) · Ikinyarwanda (rw) · Kiswahili (sw) · kurdî (ku) · Latina (la) · latviešu (lv) · Lëtzebuergesch (lb) · lietuvių (lt) · Limburgs (li) · lingála (ln) · la .lojban. (jbo) · magyar (hu) · Malagasy (mg) · Malti (mt) · Māori (mi) · Na Vosa Vakaviti (fj) · Nāhuatl (nah) · Nederlands (nl) · norsk (no) · norsk nynorsk (nn) · occitan (oc) · Oromoo (om) · oʻzbekcha / ўзбекча (uz) · Plattdüütsch (nds) · polski (pl) · português (pt) · română (ro) · Runa Simi (qu) · Sängö (sg) · Sesotho (st) · Setswana (tn) · shqip (sq) · sicilianu (scn) · Simple English (simple) · SiSwati (ss) · slovenčina (sk) · slovenščina (sl) · Soomaaliga (so) · srpskohrvatski / српскохрватски (sh) · suomi (fi) · svenska (sv) · Tagalog (tl) · Tiếng Việt (vi) · Tok Pisin (tpi) · Türkçe (tr) · Türkmençe (tk) · Vahcuengh (za) · Volapük (vo) · walon (wa) · Wolof (wo) · Xitsonga (ts) · Ελληνικά (el) · адыгэбзэ (kbd) · башҡортса (ba) · беларуская (be) · български (bg) · кыргызча (ky) · қазақша (kk) · македонски (mk) · монгол (mn) · русский (ru) · српски / srpski (sr) · татарча / tatarça (tt) · тоҷикӣ (tg) · українська (uk) · հայերեն (hy) · ქართული (ka) · गोंयची कोंकणी / Gõychi Konknni (gom) · कॉशुर / کٲشُر (ks) · नेपाली (ne) · मराठी (mr) · संस्कृतम् (sa) · हिन्दी (hi) · Fiji Hindi (hif) · hornjoserbsce (hsb) · বাংলা (bn) · ਪੰਜਾਬੀ (pa) · ગુજરાતી (gu) · ଓଡ଼ିଆ (or) · தமிழ் (ta) · తెలుగు (te) · ಕನ್ನಡ (kn) · Minangkabau (min) · മലയാളം (ml) · සිංහල (si) · ไทย (th) · မြန်မာဘာသာ (my) · བོད་ཡིག (bo) · ລາວ (lo) · ភាសាខ្មែរ (km) · ᐃᓄᒃᑎᑐᑦ / inuktitut (iu) · ᏣᎳᎩ (chr) · ትግርኛ (ti) · አማርኛ (am) · 한국어 (ko) · 日本語 (ja) · 中文 (zh) · 粵語 (yue) · ייִדיש (yi) · עברית (he) · اردو (ur) · العربية (ar) · پښتو (ps) · پنجابی (pnb) · سنڌي (sd) · ၽႃႇသႃႇတႆး (shn) · tacawit (shy) · vèneto (vec) · فارسی (fa) · ئۇيغۇرچە / Uyghurche (ug) · ދިވެހިބަސް (dv) · +/-

Languages that use Wikipedia to serve their Wiktionary

  • An kirkiri Alemannik Wiktionary a matsayin Shafi mai zaman kansa a cikin Wikipedia ta Alemannik.
  • An kirkiri Wiktionary Babariya a matsayin Shafi mai zaman kanta a cikin Wikipedia ta Babariya.
  • An kirkiri Wiktionay na Adabin Chanis a matsayin kamaramn shafi a cikin babban Shafin Adabi ta Chanis a Wikipedia.
  • An kirkiri [:pfl:Wort:Hauptseite|Rhine Franconian Wiktionary]] a matsayin Shafi mai zaman kansa na daban a cikin Wikipidiya ta Rhine Franconian.
  • An kirkiri Scots Wiktionary a matsayin Shafi mai zaman kansa na daban daga cikin Wikipediya ta Scotland. Don dalilai na tarihi, shafukan gwajin incubator:wt/sco na wanzuwa a tare, amma an shirya shi don ƙaura zuwa Wikipedia na Scots.

Jerin Shafukan Wiktionary na Gwaji

Ku ziyarce Wikimedia Incubator project don sabbin nau'ukan harsuna.

Duba kuma