Wikimedia Foundation elections/2022/Translation/ha
Appearance
This page coordinates translation of the 2022 Board elections pages. The election committee will try its best to find many translators to reduce their individual workload. If you have any problems or questions about translation, please leave a message on Talk:Wikimedia Foundation elections/2022/Translation.
Jagoran kaɗa ƙuri'a
Samu ƙarin sani game da ƴantakara
Wannan zaɓen zaiyi sanadiyyar zaɓen ƴan takara guda biyu ne zuwa shiga cikin Kwamiti Amintattu na Gidauniyar Wikimedia.
- Wannan zaɓen zai yi amfani ne da tsarin ƙuri'a Ɗaya da za'a iya sauyawa ne. Akwai kuma bayanai game da yadda ake lissafawa a Meta-Wiki.
- A shafin da ak kaɗa ƙuri'a akwai jerin akwatuna masu saukowa. Wanda ya fara daga saman shafin, zaɓi ɗan takara a matakin wanda yafi maku, daga "Zaɓi na 1" (zaɓin da kafi so) zuwa "Zaɓi na 6" (zaɓin da kafi ƙarancin so).
- Ba dole bane sai kun zaɓi kowane ɗan takara. Zaka iya fasa jera ƴantakara a kowane lokaci. Ga misali, zaka iya zaɓen sa ɗan takara ɗaya kacal, ko ƴan takara hudu, ko duka ƴan takaran.
- Kana da damar sauya zaɓin ka a lokacin yin zaɓen. Yin haka zai soke zaɓin da kayi a baya. Zaka iya yin haka a duk yadda ka so.
Backup
Dan samun bayanai game da yadda zaku kaɗan ƙuri'a a wannan zaɓen, Danna nan.
Candidate names
- Farah Jack Mustaklem
- Kunal Mehta
- Michał Buczyński
- Mike Peel
- Shani Evenstein Sigalov
- Tobechukwu Precious Friday
Other material
- title: Zaɓukan Kwamitin Amintattu na Gidauniyar Wikimedia ta 2022
- jump-text: Za'a gudanar da kaɗai ƙuri'a ne a wata wiki mai zaman kanta. Ɗan danna maɓallin dake ƙasa ɗan aika ka can.
- return-text: Ƙofa ta Zaɓukan Gidauniyar Wikimedia na 2022
- unqualified-error: Muna bada hakuri, amma baka kasance a cikin jerin waɗanda suka cancanci kaɗa ƙuri'a ba. Yi haƙuri ziyarci shafin taimakawa mai kaɗa ƙuri'a dan samun bayanai game da cancantan mai kaɗa ƙuri'a da bayanai yadda za'a sanya shi acikin jerin masu kaɗa ƙuri'a idan ya cancanta.
- candidates: Ƴan takaran Kwamiti