Editocin Wikimidiya ‘yan Ƙasar Burkina Faso
Appearance
Outdated translations are marked like this.
‘’’Ƙungiyar Editocin Wikimidiya ‘yan Ƙasar Burkina Faso’’’
Wikimédiens du Burkina Faso User Group | |
---|---|
Burkina Faso | |
Location | Burkina Faso |
Country code | BFA |
Approval date | 17 Oktoba 2023 |
Official language(s) | Faransanci |
Bangarori (37)
- CH Wikimedia CH
- GB Wikimedia UK
- KR 위키미디어 한국
- US-NYC Wikimedia New York City
- CAT Amical Wikimedia
Wikimedia user groups (153)
- ESP-WE Wikiesfera Grupo de Usuarixs
- H-GAPS H-GAPS User Group
- MK-SK Shared Knowledge
- NGA-HA Hausa Wikimedians User Group
- NGA-IG Igbo Wikimedians User Group
- RU-Don Don Wikimedians User Group
- US-NE New England Wikimedians
- WJ WikiJournal
- WK? Whose Knowledge?
‘’’Ƙungiyar Editocin Wikimidiya ‘yan Ƙasar Burkina Faso’’’ ƙungiyace ta editoci masu bada gudummawa ga Gidauniyar Wikimidiya ta ‘yan asalin ƙasar Burkina Faso. Manufar wannan ƙungiya shine bunƙasawa da kuma inganta shafukan Gidauniyar Wikimidiya a cikin ƙasar Burkina Faso. Tana mayar da hankali wajen ƙarfafawa mutane a wajen tattarawa, tacewa, yaɗawa da kuma watsa bayanai, ilimi, al’adu da kuma tarihin ƙasar Burkina Faso a kyauta.
Maƙasudi
- Bunƙasa sha’anin Gidauniyar Wikimidiya a cikin ƙasar Burkina Faso
- Wayar da hankali akan muhimmacin yaɗuwar ilimi
- Hora matasa wajen samar da bayanai na gida
- Wayar da kan al’ummar Burkinabe akan damammaki na Gidauniyar Wikimidiya da suka shafi horarwa, ayyukan project da kuma tarukan ƙarawa juna sani.
- Mettre en place une équipe de contributeurs-Développeurs pour développer des gadgets et solutions autour des projets Wikimédia
- Faire connaitre et enseigner Wikipédia et ses projets frères auprès des écoles et universités burkinabè.
- Shirya taro inda masu bada gudummawa zasu sanya bayanai kamar irinsu WikiGap,Art+Feminism, WikiLoves Women, WikiEarth, Tafiye-tafiye na daukan hotuna, da dai sauransu.
- Collaborer avec les musées, les bibliothèques, et d'autres institutions publiques ou privées pour faire valoir le riche patrimoine culturel et historique du Burkina Faso sur les projets Wikimédias
Sakamakon da ake tsammani
- Gina gagarumar al’umma da zasu riƙa bayar da gudummawa na sa kai wajen tattarawa da kuma yaɗa bayanai kyauta a shafukan Wikimidiya.
- Gina gagarumar al’umma da zasu riƙa bayar da gudummawa na sa kai wajen yaɗa hotuna na gida a shafukan Wikimedia Commons
- Bunƙasa shafukan Wikimidiya da bayanai na kyauta baki ɗaya da kuma ƙara goyon bayan amfani da shafukan Wikimidiya a mataka ilimi (firamare, sakandare, da makarantu na gaba)
- Shirya manyan taro, tarukan ƙarawa juna sani, ganawa, taron bita da dai sauransu
Waɗanda suka ƙirƙire ta
Vous êtes encouragé à vous inscrire et à devenir membre des Wikimédiens du Burkina Faso en ajoutant votre nom d'utilisateur à la liste ci-dessous. Vous pouvez également nous écrire à l'adresse suivante beckyelsieyahoofr.
- MossiMousso
- EKokou
- Séba79
- Tidjanehema
- Daoudaouedr
- Ghislaine Yennega
- Aimelevrai
- Cheik Abdoul Kader RABO
- KONATEYaya226
- MrDigital bf
- Gwladys R Zoungrana
- JC-MOYENGA
- Chiefsidwaya
- Eusebio 20
- IdealCom
- Kouma Tigui
- Yendifa
- Rosine KOUMSAGA
Tarukan da suka gabata
- WikiGap 2020
- WikiGap 2021
- WikiGap 2022
- WikiGap2023
- Participation au programme Fotamana 2023
- Participation à la Wikiconvention Francophone 2023
- Wiki Loves Earth 2023
- Restitution Wikimania 2023
- WikiSotigui 2023
- Seance de recyclage
- Wiki Indaba 2023
- Participation au Forum DIRF Ghana
2024
- Mois de la contribution Francophone 2024
- Fespaco Edith-a-ton 2024
- Wiki Loves Earth 2024
- Wiki Rema 2024
- Wikimania 2024
- Wiki Indaba 2024
- Wiki convention francophone 2024
Taro masu zuwa
- Fasaha da Kungiyar mata
- WikiFespaco
- WikiSotigui
- WikiSNC
Shirya ayyuka
- Samarwa
- Séance de recyclage
- Atelaya
Sadarwa
- ‘’’Membobi’’’
- Bassératou Kindo : beckyelsieyahoo.fr
- Ronny Ezin : ezinronnygmail.com
- Shafin Facebook : Wikimédia Burkina Faso