Gamayyar Tsarin Gudanarwa/Tsarukan tirsasawa da aka bita/Sanarwa/Jefa kuri'a 4
Appearance
An rufe kada kuri'a kan Tsarukan Tirsasawa da aka bita don Gamayyar Tsarin Gudanarwa
Barkan mu,
Yanzu an rufe ƙuri'ar kan Tsarukan Tirsasawar Gamayyar Tsarin Gudanarwa. Yanzu dai za a kidaya sakamakon zaben da kuma binciki sakamakon zaben domin tabbatar da cewa an hada kuri'un da suka cancanta. Za a buga sakamakon a kan Meta da sauran dandalin motsi da zaran sun samu, da kuma bayanai kan matakai na gaba. Godiya ga duk waɗanda suka shiga cikin tsarin jefa ƙuri'a, da kuma waɗanda suka ba da gudummawa wajen tsara Jagororin.
A madadin Kungiyar Ayyukan UCoC,