Zaɓukan Gidauniyar Wikimedia/2022/Ƴantakara/Abdermane Abakar Brahim
Appearance
Abderamane Abakar Brahim (Abakar B)
Abakar B (talk • meta edits • global user summary • CA • AE)
Candidate details |
| |
---|---|---|
Bayanan gabatarwa / Gajeren bayanin nema shiga. Wannan shashen za'a fassara shi. (kalmomi 150 iya yawa) |
Na ƙirƙira akwati na a 2018 amatsayin mai taimakawa na sakai a Wikipedia daga nan kuma na fara bada ayyuka na akan shirye-shirye kamar su Wikipedia, Commons, wiki loves Africa, wiki Kouman da waɗansu. Babban burina shi ne inyi wa al'umma aiki akan ilimi mai amfani saboda akwai wani mutum da yake buƙata. Na koya wanzarwa ga al'umma na da ƙarfafawa ga wasu dan su zama masu taimakawa na sakai. Da masaniyar matsalar al'ummu da basu da wakilci da shigar su cikin shirye-shirye da dama, tsarin tafiyar Wikimedia da ake kai, zan so al'ummu da dama su ɗauka shawarwari da aka bijiro dan cimma manufofin su a cikin bambanci. | |
Gudummawowi a manhajojin Wikimedia, kasantuwar ku acikin ƙungiyoyin Wikimedia ko ƙungiyoyin da aka yi alaƙa da su, ayyukan ku a amatsayin mai shiri a tafiyar Wikimedia, ko shigar ku cikin aiki tare da wata ƙungiya da tayi ƙawance da Wikimedia. (kalmomi 100 mafi yawa) |
As Wikipedia is a project that allows us to contribute and improve our local content in 2018, I participated as a voluntary contributor and the creation of the Chad user group in 2019 by working as a project wiki love africa, wikpedia , commons, wiktionary. | |
Ƙwarewa a fannin dabarar ka kamar yadda mashawarta suka buƙata a gare ku.
(kalmomi 150 mafi yawa) |
I am training in oracle database and I have participated in several citizen activities in my community as an awareness and advocacy campaign I know how to use google drive, slack, zoom... communication, Plaidoyer , Edith-on, local language | |
Ƙwarewar sanin rayuwa. Munfi son mu karanta labari akan ƙwarewar ka a rayuwa a yankunan Afirka, Kudancin Asiya, Gabas da Kudu masu Gabas ta Asiya da Pacific, da Latin Amurka & Karibiya. Muna da imanin ƙwarewa a wannan yankuna zai taimaka wajen faɗaɗa ƙoƙarin Kwamitin dan su cimma tsarin dabaru da ake buri na samun shigowar kowa da kowa, duk da dai mun san wasu ƙwarewar suma zasu iya bada muhimman taimakawa. (kalmomi 250 mafi yawa) |
In 2011 I was as a visitor to Benin more precisely in Cotonou I am a student passing through but when I arrived in Ghana I was registered at ELA (Excellence Language Accademic) in Accra where I participated in several activities as an office observation from Chadian student in Accra, schools Accredited or not in Ghana, player of the Chadian team for French-speaking games, in 2019 I was also at wikiindaba in Nigeria and in 2021 I was in Dubai for the Arab leader conference. ... | |
Kwarewa na al'adu da yare tare da yankuna da harsuna ƙari akan yankinku da harshenku na asali. Sanayya na al'adun da ake cuɗanya yana taimakawa wurin gina alaƙa a al'umma mai mabanbantan mutane. (kalmomi 250 mafi yawa) |
in 2021 we collaborated with the Ivorian community on the Kouman wiki project which allowed us to contribute on the two local languages Chadian Arabic and Ngambaye, I speak French and English | |
Kwarewa a matsayin ka na mai ba da rajin hakkin samar da wuraren aminci na haɗin gwiwa ga kowa da/ko gogewa a yanayi ko yanayin bibiya, ƙuntatawa, ko wasu farmaki g haƙƙoƙin ɗan adam. (kalmomi 250 mafi yawa) |
my local milk is a campaign in which I participated as a volunteer which promotes local milk, Weeks of my world of entrepreneurship as an organizational member to allow young people to undertake and Digital November is a month dedicated to digital tools (discover digital tools for young people) and AfricActiviste it is thanks to Oxfam that you received this training to do our advocacy. | |
Kwarewa dangane da (ko amatsayin maamba na, gwargwadon yadda ka zaɓi bayyanawa) ƙungiyar da ta fuskanci wariya a tarihi da rashin wakilci a cikin tsarin gudanarwa na shugabanci (wanda ya haɗa har da amma ba'a iyakance ga caste, launin fata, ƙabila, launi, asalin ɗan ƙasa, ɗan ƙasa, tantancewar jinsi, bayyana jinsi, sanayyar jima'i, shekara, addini, yare, al'ada, ilimi, iyawa, samun kuɗi shiga da muhalli). (kalmomi 250 mafi yawa) |
As a member of my community I am flexible I have not had any problems I render service as I also ask for it I have the chance to also collaborate with other members from other countries such as Botswana, Nigeria and the coast of ivory and waiting with sudan. | |
Verification | Identity verification performed by Wikimedia Foundation staff and eligibility verification performed by the Elections Committee | |
Eligibility: Verified Verified by: Matanya (talk) 08:59, 17 May 2022 (UTC) |
Identification: |