Zaɓukan Gidauniyar Wikimedia/2022/Sanarwa/Ayyukan da Zasu Zo
Appearance
Ayyukan da zasu zo na zaɓen Kwamitin Amintattun 2022
Barkan mu,
Wannan saƙon ya shafi abubuwa biyu daga cikin ayyukan da zasu zo na zaɓen Kwamitin Amintattun 2022.
Zaɓen Kwamitin Amintattun zai zo maku da Compass da zai taimaka wa masu kaɗa ƙuri'a wurin yin tunanin su. Masu kaɗa ƙuri'a da suka cancanta zasu iya turo jawabai a Yuli kuma su yi zaɓe akan wani jawabi ne za'a yi amfani da shi a cikin Compass ɗin Zaɓen a ƙarshen Yuli. Yi hakuri ku ziyarci Shafin Compass ɗin Zaɓe dan ƙarin bayani.
Da alkhairi,
Tsarin Gudanarwa da Shugabanci a madadin Board Selection Task Force da Kwamitin Zaɓuɓɓuka