Wiki Nasan Yara
Appearance
HOME | User Group | Newsletter | 2021 |
Rubutun bayani |
Kamar yadda UNICEF ta sanar, kusan fiye da rabin kananan yara na duniya suna fuskantar cutarwa mai tsanani. An ƙiyasta cewa, kaso 64 na waɗannan kananan yara suna zaune a ne a yankin kudancin Asiya. Har wayau a acikin wannan ƙasida, an ƙara bayyana cewa ba wadanda aka cutar ba kaɗai, har wadanda suka ga yadda ake cutarwan, ,hanya mafi a'ala shine a gusar da wannan cutarwar. Amma kuma abun lura ne da a matsayin sashin kundin ilimi, wato encyclopedia, babu wani mataki da aka dauka don kawo ƙarshen wadannan cin zarafi na kananan yara a tsakanin al'ummomin Wikipedia. Saboda haka, a karo na farko muna ƙoƙarin shirya gangami na Wiki loves Children a Wikipedia ta Bengali da Wikibooks. Kamar sauran littatafai ba wikibooks, Wikibooks na Bengali suna da project na yara wanda ake kira Wikijunior, amma a halin yanzu kusan basu aiki. Saboda haka, mun kara shi a cikin project din da kokarin bunkasa ta da kara mata mahimmanci a wajen koyarwar yanar gizo don kananan ɗalibai masu tasowa. Musamman a wannan lokaci na cutar Covid-19 inda zata taka muhimmin rawa wajen koyarwa ta yanar gizo kuma zamuyi ƙoƙarin tsara Wikibooks (musamman Wikijunior) don ya zama abokin koyar da yara a maimakon Wikipedia. |
Wasu nau'i | |
Wiki Nasan Yara na 2021 | ▪Wiki Loves Children 2021 a Wikipedia ta Bengali ▪Wiki na San yara na 2021 a Bengali Wikibooks |
Wiki Loves Children 2022 |
Tambari | Kalan Tamabari | ||
![]() |
#D55400 R213, G84, B0 C0, M61, Y100, K16 |
#EDEDED R237, G237, B237 C0, M0, Y0, K7 |
#000000 R0, G0, B0 C0, M0, Y0, K100 |
Tuntuba
|
Ka biyo mu a ![]() |