Gamayyar Tsarin Gudanarwa/Tsarukan tirsasawa da aka bita/Sanarwa/Jefa kuri'a 3
Appearance
Za a rufe kada kuri'a nan ba da jimawa ba kan Tsarukan Tirsasawa da aka bita don Gamayyar Tsarin Gudanarwa
Barkan mu,
An rufe kada kuri'a kan Tsarukan Tirsasawar Gamayyar Tsarin Gudanarwa da aka bita a 23.59 UTC akan Janairu 31, 2023. Da fatan za a ziyarci shafin bayanin masu jefa kuri'a akan Meta-wiki don bayanin cancantar masu jefa kuri'a da cikakkun bayanai kan yadda ake zabe. Ana samun ƙarin bayani kan ƙa'idodin tilastawa da tsarin kada kuri'a a cikin wannan sakon da ya gabata.
A madadin Kungiyar Ayyukan UCoC,