Jump to content

Tsarin Dokan Tafiyar/Rattabawa/Zabe/SecurePoll - Zaben masu alaƙa

From Meta, a Wikimedia project coordination wiki
This page is a translated version of the page Movement Charter/Ratification/Voting/SecurePoll - Affiliates voting and the translation is 94% complete.

Rattabawa da Tsarin Dokan Tafiyar Wikimedia Movement ta 2024 (Masu alaƙa)

Zaɓe

Eh

-

A'a

Tambaya

Shin ƙungiyar ku tana goyan bayan rattabawa da Tsarin Dokan Tafiyar Wikimedia?

Wannan kuri'a shine don tsarin rattabawa da Tsarin Dokan Tafiyar Wikimedia. Bayar da kuri'un masu alaƙa a ƙasa. Don ƙarin bayani, duba shafin taimakon mai jefa kuri'a akan Meta-Wiki.

Da fatan za a zaɓi "eh" ko "a'a". Zaɓin "-" ba zai shafi sakamakon ta kowace hanya ba, amma yana ba ku damar barin sharhi.

Idan ƙungiyar ku tana da damuwa game da Tsarin Dokan Tafiyar Wikimedia, don Allah ku nuna sashin(s) da ke da damuwa da abin da yake da shi. Bayani zai kasance na jama'a. Don Allah kada ku ba da bayanan sirri a cikin sharhinku. Mun gode.

Hanyoyin haɗi na waje

  • title: Rattabawa da Tsarin Dokan Tafiyar Wikimedia
  • jumptext: Za'a gudanar da zaɓen ne a tsakiyar Wiki. A danna madanni dake kasa don komawa shafin zaɓen. Kuma ku sane cewa idan kukayi zaɓen, Za'a tattara wasu bayanai naku kamar adireshin IP ɗinkh da wakili na'urar mai amfani don bada dama ga masu bincike wajen tabbatar da inganci zaɓen. Za'a goge waɗannan baya ai bayan kwanaki casa'in (90) bayan kammala zaɓen sannan masu bincike da ma'akatun zaɓen ne kaɗa zasu iya ganin wannan bayani.
  • returntext: Tsarin Dokan Tafiyar Wikimedia
  • unqualifiederror: Muna mai neman afuwa, amma Baku cikin jerin waɗanda suka cancanci yin zaɓe ba. Da fatan za a ziyarci shafin taimakon masu jefa kuri'a don neman ƙarin bayani akan cacantuwar yin zaɓe da kuma bayani akan yadda za'a sanya ku a cikin jerin waɗanda suka cancanci yin zaɓen.