Tsarin Dokan Tafiyar/Kwamitin yin daftari/Sanarwa - Godiya ga ku da matakai na gaba
Appearance
Godiya ga shiga cikin kuri'ar rattabawa da Tsarin Dokan Tafiyar
- Kuna iya samun wannan sakon da aka fassara zuwa ƙarin harsuna akan Meta-wiki. Please help translate to your language
Barka kowa da kowa,
Godiya ga mutane 2451 da masu alaƙa na 129 saboda shiga cikin Tsarin Dokan Tafiyar Wikimedia ƙuri'ar rattabawa. Godiya ga waɗanda suka raba ƙarin ra'ayi tare da ƙuri'a!
Yanzu za mu ci gaba da bincika kuri'un. Za a buga sakamakon da wuri-wuri, ba daga ƙarshen Yuli 2024. Za mu bi da bayyani game da matakai na gaba, dangane da sakamakon kuri'un.
A madadin Kwamitin yin daftarin Tsarin Dokan Tafiyar da Hukumar Zabe ta Kundi,