Tsarin Dokan Tafiyar/Kwamitin yin daftari/Sanarwa - Tunasarwar kuri'un rattabawa (masu jefa ƙuri'a na baya)
Appearance
Tunatarwa don jefa kuri'a yanzu don tabbatar da Tsarin Dokan Tafiyar Wikimedia
- Kuna iya samun wannan sakon da aka fassara zuwa ƙarin harsuna akan Meta-wiki. Please help translate to your language
Ya ku 'yan Wikimedia,
Ana samun wannan saƙon saboda a baya kun yi zabe a cikin Zaben 2021 Kwamitin yin daftarin Tsarin Dokan Tafiyar (MCDC).
Wannan tunatarwa ce cewa idan har yanzu ba ku kada kuri'a kan rattabawa da daftarin Tsarin Dokan Tafiyar Wikimedia ta karshe, da fatan za a yi haka nan da 9 ga Yuli, 2024 da karfe 23:59 UTC.
Kuna iya karanta rubutu na ƙarshe na Tsarin Dokan Tafiyar Wikimedia a cikin harshenku. Bayan haka, duba ko kun cancanci yin zabe. Idan kun cancanci, jefa kuri'ar ku akan SecurePoll.
A madadin Hukumar Zabe ta Kundi,