Zaben Gidauniyar Wikimidiya/2024/Sanarwa/Dokokin duba bayanai - rufewa
Appearance
Muna godiya da sharhi da kuka yi akan dokokin bayanan zabe na Majalisar Amintattu na Gidauniyar Wikimidiya na shekara ta 2024
Ya ku mutane,
Godiya ga kowa da kowa wanda ya yi bita akan dokokin bayanan zabe na Majalisar Amintattu na Gidauniyar Wikimidiya. Bayar da gudummawar ku a tattaunawar ya samar da bayanai wanda Kwamitin Zabe ke bukata wajen bitar bayanan dokokin da suke bukata.
Fatan alheri,
Katie Chan
shugaban Kwamitin Zabe