Zaɓukan Gidauniyar Wikimedia/2022/Tsarukan ƴantakara
Appearance
Tsarukan Ƴantakara
Ƴantakara dole:
- Suyi biyayya ga Universal Code of Conduct da girmama Friendly Space Policy,
- Su wallafa bayanai game da neman takarar su da shirye-shiryen zaɓe kawai a wurare akan yanar gizo inda aka so yin hakan daga masu kula da wuraren.
Ƴantakara ana tsammanin su da:
- Su halarta a lokacin gabatar da “Haɗu da Ɗan takara” da Kwamitin Zaɓe suka shirya kamar yadda aka gudanar da ƴantakaran.
- Su bada amsoshin tambayoyi da aka zaɓa daga ƙungiyoyin na alaƙa da mambobin al'umma.
- Su bada sanarwan jawaban su ga tool ɗin bada shawarar mai kaɗai kuri'a (Election Compass).
Ƴantakara kada su yi:
- Halarci taron wayar da kan al'umma na zaɓen Kwamitin Amintattu ba tare da samun dama daga Kwamitin Amintattu ba.
- Wallafa abubuwan neman zaɓen su akan yin takarar su lokacin da al'umma ke gudanar da kaɗai kuri'a.
- Yaƙin neman zaɓe a Wikimania, ko a wasu shirye-shiryen al'umma kamar yadda mai shirin ya so.
- Linki zuwa ƙarin shafuka acikin jawabin neman takarar.
- Su tafi amatsayin ƙungiya tare da sauran ƴantakara.
Karin bayani: Ana bukatar `yan takara ne kawai su amsa tambayoyin da Kwamitin Zabe suka zabo. Ba'a da bukatar `yan takara su amsa duka tambayoyin community ko affliates.