Zaɓukan Gidauniyar Wikimedia/2022/Sanarwa/Zaɓi Jawabai da za'a sa a Kamfas ɗin Zaɓe
Zaɓi Jawabai da za'a sa a Kamfas ɗin Zaɓe
Barkan mu,
Ana gayyatar masu ba da agaji a cikin 2022 Board of Trustees election zuwa vote for statements to use in the Election Compass. Kuna iya jefa kuri'a don maganganun da kuke so a ga an haɗa su cikin Compass na Zaɓe akan Meta-wiki.
Kamfas ɗin Zaɓe wani kayan aiki ne da zai taimaka wa masu kaɗa ƙuri'a zaɓan ƴan takara da suke dace da abinda suka yarda da shi kuma suke tunani. Mambobin al'umma zasu gabatar da jawabai dan ƴan takara su amsar amfani da Lickert scale (agree/neutral/disagree). Amsoshin da ƴan takaran suka bayar na jawaban zai shiga cikin tool na Kamfas ɗin Zaɓen. Masu kaɗai ƙuri'a zasu yi amfani da tool ɗin ta sanya amsar su ga jawaban da ɗaya daga waɗannan (agree/disagree/neutral). Sakamakon zai nuna ɗan takara da yafi dacewa da abin da mai kaɗai ƙuri'a yake so ko yayi imani da shi.
Wannan ne lokutan da za'a gudanar da Election Compass:
Yuli 8 - 20: Masu Aikin Sakai zasu gabatar da jawabai dan Election CompassYuli 21 - 22: Kwamitin Zaɓe zasu bincika jawaban dan tantancewa da fitar da jawaban da basu dace ba- Yuli 23 - Augusta 1: Masu Aikin Sakai suna kada kuri'a akan jawaban
- Augusta 2 - 4: Kwamitin Zaɓe zasu zaɓi jawabai 15 da suka fi cancanta
- Augusta 5 - 12: ƴan takara zasu rinjayar da kawunan su tare da jawaban
- Augusta 16: Za'a buɗe Election Compass dan masu kaɗa ƙuri'a su yi amfani da shi dan taimaka masu yin tunani
Kwamitin Zaɓe zasu zaɓi jawabai mafi cancanta 15 a farkon Augusta
Da alkhairi,
Tsarin Gudanarwa da Shugabanci (Movement Strategy and Governance)
Wannan saƙon an aika shi ne a madadin Board Selection Task Force da Kwamitin Zaɓuɓɓuka