VisualEditor/Wasikanlabarai/2022/Augusta
Appearance
Editing news 2022 #2
Karanta wannan a wani harshen • Jerin masu bita na wannan wasikanlabaran a harsuna daban daban

Sabon maɓallin [subscribe] na sanar da mutum sanda wani ya bada amsa ga sharhin su. Yana taimakon sabbin zuwa samun amsoshi ga tambayoyin su. Mutane na bada amsa da wuri. Zaka iya karanta rehoton. Tawagar masu yin gyara na sauya wannan abin aiki ya fara aiki ga kowa. Zaku iya kashe shi a cikin zaɓuɓɓukan ku.