Jump to content

Ƙudiri

From Meta, a Wikimedia project coordination wiki
This page is a translated version of the page Vision and the translation is 100% complete.

Bayanin ƙudiri ta Gidauniyar Wikimedia ya bayyana tunanin mu, tsammanin mu da abinda muke son kasancewa; fiyayyen sauyin da muka hango wa ƙungiyar mu da alummun mu — na tsawon shekaru 20, 50, 100 daga yau ɗin nan. Wannan bayani daban take da bayanin manufa, wanda ya maida hankali wurin ganin an bayyanar da tsarin da muke bi ayanzu. Bayanin ƙudirin mu ayanzu itace:

Ya duniya idan duk wani ɗan'adam zai iya bayar da ilimi cikin tarin ilimomi. Wannan shi ne alƙawarin mu.

Duk wasu buƙatu dan canja bayanin nan za'a yi shi ne a Vision/Unstable kuma dukkanin buƙatun za'a duba su a ƙalla tsawon shekara.


Duba kuma bylaws, manufa da kuma nagartuttukan mu.