Jump to content

User:Erdnernie

From Meta, a Wikimedia project coordination wiki

Rayuwa

[edit]

Sunana Adnan Muhammad Mukhtar ni haifaffen garin Katsina ne, masani kuma marubuci akan yaren hausa. An haife ni a shekara ta dubu biyu dai dai. Nayi karatun firamare a Fatima International, Na kammala a shekara ta dubu ashirin da shida, Na kammala Sakandire a GDSS Kofar Kaura shekara ta dubu biyu da sha bakwai.

Karatu

[edit]

Nayi karatun National Diploma a bangaren Software Engineering a makarantar Kimiyya da Fasaha ta garin Katsina wato Katsina State Institute of Technology and Management. Nayi Kuma HND a bangaren Software Engineering a makarantar Hassan Usman Katsina Polytechnic.