Tech/Read-only limited announcement/ha
Appearance
< Tech
Your wiki will be in read-only soon for a few minutes
Gyaran akan kula da tace wannan manhaja zai faru a Litinin 08 Maris 08:00 UTC. Zai ɗauki ɗan mintuna ne kawai. A wannan lokaci, wallafa gyararraki ba zai yiwu ba a wiki ɗin ku.
Domin samun ƙarin bayani game da ayyukan da kuma dukkan abinda zasu shafa, sai a duba a Phabricator.
Za'a bayyana banner mintuna 30 kafin fara ayyukan.
Ku taimakawa al'ummar ku su san wannan bayanin akan gyaran da za'a yi. Thank you!