Fasaha/Labarai/2021/50
Appearance
Labaran Fasaha na kowane mako na takaita labarai da zasu taimaka maku kula da sauye-sauyen softwares da zasu taimake ku da sauran abokan ku a Wikimedia. Subscribe, taimaka da kuma bada sharhi.
Bisani | 2021, mako 50 (Litinin 13 Disamba 2021) | Na gaba |
Latest labaran fasaha daga kungiyar fasaha na Wikimedia. A sanar da sauran masu aiki akan wannan sauye-sauyen. Ba duka sauye-sauyen bane zasu shafe ku. Fassarori an tanadar.
Sauye-sauyen bayan nan
- A yanzu akwai zabi gajerun sunaye na "furojet:" a dayawan wikis. misali. A Wikibooks wikis,
[[WB:]]
zai kai ku kai tsaye[[Project:]]
na din na harshen ku. wannan sauyin an samar da shi ne dan taimakon kananan alummu dan samun saukin shiga da wannan sifar. Karin sunaye a harsunan ku zaku iya nema ta hanyar da ake bi. [1]
Sauye-sauyen da zasu zo ƙarshen makon nan
- Sabon nau'in MediaWiki zai kasance a test wikis da MediaWiki.org daga 14 Disamba. Zai kuma zama a manhajojin wikis da ba-Wikipedia da wasu Wikipedias daga 15 Disamba. Zai zama a dukkanin wikis daga 16 Disamba (calendar).
Labaran fasaha shiryawa daga Marubutan labarun fasaha sai posting daga bot • Contribute • Translate • Get help • Give feedback • Subscribe or unsubscribe.