Fasaha/Labarai/2021/46
Appearance
Labaran Fasaha na kowane mako na takaita labarai da zasu taimaka maku kula da sauye-sauyen softwares da zasu taimake ku da sauran abokan ku a Wikimedia. Subscribe, taimaka da kuma bada sharhi.
Bisani | 2021, mako 46 (Litinin 15 Nuwamba 2021) | Na gaba |
Da ɗumi-ɗumi labaran fasaha daga ƙungiyar al'ummomin fasha na Wikimedia. Ku sanar da wasu akan waɗannan sauye-sauyen. Ba dukkanin sauye-sauyen ba ne zasu shafe ku. Fassarori an tanada.
Sauye-sauyen yanzun nan
- Yawancin ɗaura manyan fayiloli kurakurai masu saƙonni kamar "
stashfailed
" ko "DBQueryError
" yanzu an dai-daita su. Rehoto akan haka na nan an tanada.
Matsaloli
- Wasu lokuta, gyararrakin da aka yi da iOS ta amfani da visual editor yakan adana curin nambobi amatsayin linki na lambobin wayar sadarwa, saboda wani abu dake a cikin na'urar gudanarwa. Wannan matsalar ana kan bincikar ta. [1]
- An samu matsala da search ,a makon da ya gabata. Yawancin neman bincike basu yi aiki ba na tsawon 2 hours dalilin matsalar samar da configuration da aka samu. [2]
Sauye-sauyen da zasu zo ƙarshen makon nan
- Sabon nau'in MediaWiki zai kasance a test wikis da MediaWiki.org daga 16 Nuwamba. Zai kuma zama a manhajojin wikis da ba-Wikipedia da wasu Wikipedias daga 17 Nuwamba. Zai zama a dukkanin wikis daga 18 Nuwamba (calendar).
Labarin fasaha shiryawa daga Marubutan labarun fasaha sai posting daga bot • Contribute • Translate • Get help • Give feedback • Subscribe or unsubscribe.