Fasaha/Labarai/2021/44
Appearance
Labaran Fasaha na kowane mako na takaita labarai da zasu taimaka maku kula da sauye-sauyen softwares da zasu taimake ku da sauran abokan ku a Wikimedia. Subscribe, taimaka da kuma bada sharhi.
Bisani | 2021, mako 44 (Litinin 01 Nuwamba 2021) | Na gaba |
Gangariyar Labaran fasaha daga ƙungiyar fasaha ta Wikimedia. Ku sanar da wasu ma'aikata akan waɗannan sauye-sauyen. Ba dukkanin sauye-sauyen bane zasu shafe ku. Fassarori an tanada.
Sauye-sauyen bayan nan
- Wannan iyaka ne game da adadin imel da ma'aikaci zai iya aikawa a duk rana. Wannan iyakar a yanzu gaba ɗaya ne ba kamar da ba da yake a duk-wiki. Wannan sauyi ne dan kariya akan ɓatanci. [1]
Sauye-sauye masu zuwa wannan mako
- Sabon jiƙo na MediaWiki zai hau kan wikis na gwaji da MediaWiki.org daga 2 Nuwamba. Zai kuma hau kan waɗanda ba-Wikipediawikis ba da sauran Wikipedias daga 3 Nuwamba. Zai kuma hau kan duk wikis daga 4 Nuwamba (kalenda).
Labaran fasaha shiryawa daga Marubutan labaran fasaha da yaɗawa daga bot • bada gudunmawa • Fassara • Nema taimako • Bada ra'ayi • Bibiye mu ko fita daga bibiyar mu.