Fasaha/Labarai/2021/39
Appearance
Labaran Fasaha na kowane mako na takaita labarai da zasu taimaka maku kula da sauye-sauyen softwares da zasu taimake ku da sauran abokan ku a Wikimedia. Subscribe, taimaka da kuma bada sharhi.
Bisani | 2021, mako 39 (Litinin 27 Satumba 2021) | Na gaba |
Labaran fasaha daga kwamitin fasaha na al'umma Wikimedia. Taimaka a sanar da wasu ma'aikatan akan wannan sauye-sauyen. Ba dukkanin sauyi n bane zasu shafe ku. Fassarori na nan a tanade.
Sauye-sauyen yanzun nan
- iOS 15 ya samu sabon amfani Private Relay (Apple website). Wannan na iya boye IP din ma-aikaci a sanda suke amfani da Safari browser. Wannan kamar an amfani ne da VPN acikin inda ake nuna muna ganin IP address na wani ma-aikaci. Ana shiga sauyin kuma ga wadanda suke biyan karin kudi ne na iCloud. Zai hau kan Safari ga masu amfani dashi OSX nan gaba. Akwai tattaunawar fasaha akan abinda wannan ke nufi ga Wikimedia wikis.
Matsaloli
- Wasu gadgets da user-scripts suna sanya items a portlets (article tools) na fannin skin din. Sauyin bayan nan na HTML na iya sanya links din zuwa sauyin rubutu na daban. Wannan za'a iya gyarawa ta hanyar CSS class
.vector-menu-dropdown-noicon
. [1]
Sauye-sauyen da zasu zo ƙarshen makon nan
- Sabon nau'in MediaWiki zai kasance a test wikis da MediaWiki.org daga 28 Satumba. Zai kuma zama a manhajojin wikis da ba-Wikipedia da wasu Wikipedias daga 29 Satumba. Zai zama a dukkanin wikis daga 30 Satumba (calendar).
- GettingStarted extension an gina shi ne a 2013, kuma yana samar da daman daukar sabbin akwatuna a kadan daga cikin nau'ka na Wikipedia. Koda yake, wanda aka yi kwanan nan Growth features yafi samar da mafi kyawun yanayi. Tunda yawancin manya-manyan Wikipedias yanzu suna da Growth features, GettingStarted za'a dakatar da shi daga ranar 4 October. [2]
- Kadan daga ciki adadin ma'aikata ba zasu sami damar alaka da Wikimedia wikis bayan 30 September. Wannan ya faru ne saboda root certificate ba zai kara yin aiki ba. kuma zasu iya kara samun matsala sosai da wasu websites. Ma'aikata da suka sabunta software din su acikin shekaru biyar da suka wuce su da wuya su fuskaci wani matsala. ma'aikata dake Europe, Afirka da Asiya su ma da wahalar idan zasu fuskanci wata matsala koda software din su ya tsufa sosai. Zaku iya karanta karin bayani.
- Zaku iya karbar notifications sanda wani ya ijiye martani akan shafin ku na tattaunawa ko ya ambaci sunan ku a tattaunawa a talk page. Latsa link din notification di zai kaiku inda aka yi tattaunawar. a baya, yin haka kawai zai kaika ne zuwa saman shafin wanda ke dauke da tattaunawar. zaka iya samun more information in T282029.
Sauye-sauyen gaba
- Reply tool zai hau sauran wikis da suka rage a makonnin da zamu shiga. Ayanzu yana cikin "Discussion tools" acikin Beta features a yawancin wikis. Zaka iya kashe shi a Editing Preferences. duba jerukan wikis. [3]
Labarun Fasaha shiryawar Marubutan Labaran Fasaha and posted by bot • Contribute • Translate • Get help • Give feedback • Subscribe or unsubscribe.