Fasaha/Labarai/2021/24
Appearance
Labaran Fasaha na kowane mako na takaita labarai da zasu taimaka maku kula da sauye-sauyen softwares da zasu taimake ku da sauran abokan ku a Wikimedia. Subscribe, taimaka da kuma bada sharhi.
Bisani | 2021, mako 24 (Litinin 14 Yuni 2021) | Na gaba |
Labaran Fasaha data ƙungiyar Fasaha ta Wikimedia. Kuna sanar da wasu masu taimakawa game da canje-canjen nan. Ba duk canja-canjen bane zasu shafe ku. Fassarori na nan an tanada.
Sauye-sauyen bayan nan
- Masu amfani da wayar hannu da suka shiga akwatin su na iya zaɓan amfani da advanced mobile mode. Yanzu zasu ga categories kamar yadda masu amfani da komfuta ke gani. Wannan na nufin wasu gadgets da kawai masu amfani da desktop ne yakewa amfani zai iya yiwa masu wayar hannu su ma. Idan wiki ɗin ku nada irin wannan gadgets kuna iya fara amfani da su a siffar wayar hannu. Wasu gadgets sai an ɗan masu gyara yadda zasu ƙara dacewa da wayar hannu. [1]
- Link zuwa harsuna a Wikidata yanzu yana aiki a multilingual Wikisource. [2]
Sauye-sauyen da zasu zo ƙarshen mako
- Akwai sabon MediaWiki a wannan mako.
Sauye-sauyen na gaba
- A nan gaba ba zamu riƙa nuna IP na waɗanda basu yi rijista ba ga kowa ba. Wannan saboda tabbatar da privacy regulations kuma yanayin ya canja. Akwai daftari na yadda nuna IP ga waɗanda ku son su gani zasu iya amfani.
- German Wikipedia, English Wikivoyage da ƙananan Wikis 29 zasu zama babu gyara sai dai karantawa kawai na wasu ɗsn'mintuna a Yuni. Wannan zai faru ne tsakanin 5:00 da 5:30 UTC. [3]
- Dukkanin sauran Wikis ɗin zasu zama karantawa kawai na ƴan mintinan a makon 28 na Yuni. Ƙarin bayani za'a fitar a labaran fasaha na gaba. Kuma za'a yaɗata kowane wikis a makon da zai zo. [4][5]
Labarun Fasaha shiryawar Marubutan Labaran Fasaha and posted by bot • Contribute • Translate • Get help • Give feedback • Subscribe or unsubscribe.