Fasaha/Labarai/2021/23
Appearance
Labaran Fasaha na kowane mako na takaita labarai da zasu taimaka maku kula da sauye-sauyen softwares da zasu taimake ku da sauran abokan ku a Wikimedia. Subscribe, taimaka da kuma bada sharhi.
Bisani | 2021, mako 23 (Litinin 07 Yuni 2021) | Na gaba |
Sabbin labaran fasaha daga ƴan fasahan Wikimedia. A taimaka a sanar da wasu ma'aikatan akan waɗannan sauye-sauyen. Ba dukkanin sauye-sauyen bane zasu shafe ku ba. Fassarori na nan an tanada.
Sauye-sauyen da zasu zo ƙarshen makon nan
- Sabon nau'in MediaWiki zai kasance a test wikis da MediaWiki.org daga 8 Yuni. Zai kuma zama a manhajojin wikis da ba-Wikipedia da wasu Wikipedias daga 9 Yuni. Zai zama a dukkanin wikis daga 10 Yuni (calendar).
Sauye-sauyen gaba
- Wikimedia movement na amfani da Phabricator dan ayyukan da suka shafi gyare-gyare. A nan ne muke karɓar buƙatun yin gyare-gyare, kamar bugs da abinda developers ke aiki akai. Kamfanin dake gudanar da Phabricator zasu bar yin aiki akanta. Wannan bazai canja komi ba ga Wikimedia movement ayanzu. Amma zai iya kawo samun canji nan gaba. [1][2][3]
- Yin binciken abu a Wikipedia zai ƙaro ƙarin sakamako acikin wasu harsuna. Wannan hakane ga waɗanda suke nema abu batare da sanya asalin sunan abin ba diacritics saboda haka zai maishar da binciken ba abinda ake la'akari dashi ba kenan a harshen. Misali, yin binciken
Bedusz
ba za'a samiBędusz
a German Wikipedia. Baƙinę
ba'a amfani dashi a German kawai mafi yawa zasu rubutae
ne akan wannan baƙin. Wannan zai yi amfani da kyau a nan gaba a wasu harsunan. [4] - CSRF token parameters na cikin action API an canja su a 2014. Tsaffin parameters dake nan kafin 2014 zasu bar aiki kwanan nan. Wannan na iya shafar bots, gadgets da user scripts da har yanzu suke amfani da tsaffin parameters ɗin. [5][6]
Labarin fasaha shiryawa daga Marubutan labarun fasaha sai posting daga bot • Contribute • Translate • Get help • Give feedback • Subscribe or unsubscribe.