Jump to content

Hack3OpenGLAM/Sakonni

From Meta, a Wikimedia project coordination wiki
This page is a translated version of the page Hack4OpenGLAM/Messages and the translation is 100% complete.

Dandalin Al'umma

Sunayen Dubawa

  1. Kun amsa wannan sakon saboda kunyi rijista da dandalin al'umma wata kila a lokacin da kuke rijista da Hack4OpenGLAM. Duba ka gano shi. Duba harda cikin tarkacen trash. Bi ka'idojin da sakon ya zaryo.
  2. Duba kaga cewa project dinka na da hanya akan Al'amuran dandalin al'umma.
  3. Idan kana da ayyuka (projects) da yawa, ka duba kaga cewa suna da hanyoyi zuwa Mattermost.
  4. Idan akwai kowacce irin matsala, to a tuntubemu a avoinglam@okf.fi.

Abun da ya kamata ayi a dandalin al'umma

Ina buƙatar taimako

Zaku iya zuwa hanyar taimako a sannan kuyi rubutu dangane da matsalolinku. Masu bada gudunmawa zasu taimaka maku wajen shawo kan matsalar. Zaka iya jefa sako zuwa @avoinglam ko kuma kowane memba a kowacce dandali na al'umma. Zaku iya aika mana sakon imail a @okf.fi

Haduwa na duk sati

A makon da watannin faruwar bikin, zamu shirya taro a kowacce mako a ranar Alhamis karfe "1pm na rana UTC". A"Za'a tattauna akan ra'ayoyi da shawarwari a wannan taron, sannan zamu kara yadawa a tashoshin labari da tweeter.

Gabatar da Aikinka

Ka rubuta akan hadakan rubutu. Dan maida da sakon tweeter da harkokin ci-gaba cikin sauki, a rubuta takitaccen bayani, a kara mahada zuwa hoto sannan kuma zuwa labarin aiki. Har wayau a rubuta wani irin hadaka ake bukata. A tabbata ana da [rijistar http://okf.fi/hack4openglam2021-register] na aikin kafin a fara gabatarwa.

Lokutan Taro

Zaku iya samun kowanne lokaci da ya dace da hanyar ta wannan mahadar.

Allan sanarwa na Havk4OpenGLAM

Wanda ya kirkiri dashboard na shekarar da ta wuce wato "Mikael Hannolainen" ya hada card-based layout a wannan shekara da João's grphics don gangamin CC Summit na shekara ta 2019 a Lisbon.

An gabatar da duk wani mai halarta

Dashboard din yana da amfani wajen ganawa da jama'a a Hack4OpenGLAM. Zaku iya samun masu ra'ayin kirkira irin naku don ayyukan ku sannan ku sadar dasu ta hanyoyin da suka sanar a fili. Akwai filtovi da zasu rage wahalar bincike.

Haka kowani aiki, kayan aiki, rukuni da kuma workshops

Duba abubuwan da ke faruwa a hackathon sannan a shiga lamarin ta dadalin al'umma. Dole sai kayi rijista kafin ka iya shiga. Muna maraba da tools da kuma platforms don su gabatar da kansu, amma an haramta amfani da dashboard din don talla. Za'a sanar da wasu qa'idojin idan bukatar hakan ya taso.

Ku duba ku tabbata cewa komai na tafiya yadda ya dace

  • Zaku iya samun katin mutanenku a wannan Dashboard.
  • An hada ayyuka gabaki daya (projects, tools, workshops, collections)
  • an hade shafukan mutanen ku da shafukan ayyukan ku a wuri daya.
  • An hade ayyukanku da hanyoyinku a kan dandalin al'umma na Mattermost.

Gyara shi

  • Zaku iya amfani da Google Forms reply email don komawa baya da kuma chanza labarai da kuka ajiye.
  • Idan an sama wata baraka, ko kana so a cire duka bayanan ku, to a taimaka a tuntube mu a avoibglam@okf.fi

Sabon logo!

João Pombeiro, wanda ya zana Creative Commons na Summit identity na Lisbon a shekara ta 2019, ya kirkiri logo na Havk4OpenGLAM. Kune na farko da zaku gani!

" A gani na, hack shine hanya mafi sauki da kuma mafi a'ala wajen warware matsala. Nayi kokarin yin hakan a nan."

Anyi hacking logo na OpenGLAM don kirkirar logon Hack4OpenGLAM. An kara pikzai guda biyu da hada harafin Ha tsakiya.

Za'a iya juya logon kuma za'a iya tur shi, misali da scripts na hagu da dama.

Tunda yana amfani da grid, za'a iya sake kirkirar shi da kowacce hanya na komputa da kuma hannu (graphics na cross stitch embroidery, 8bit graphics, Minecresft, graph paper, construction blocks, wall tiles da sauransu.)

Manufar Open logo gayyata ce zuwa hack a gaba. Kowa zai iya canza rubutun, kala ko kuma irin rubutu don hada wani sigar logon.

Saƙonnin Twitter

Kun taba tunanin miye game da #Hack4OpenGLAM? A shiga taron wannan hadakar-kirkirar na #OpenAccess zuwa #CulturalHeritage a kan @ccglobalsummit a ranar Alhamis karfe 1 na rana UTC. Shiga https://dateful.com/eventlink/3350245692 sannan a duba https://summit.creativecommons.org/hack4openglam-2021/ a #OpenGLAM

Wasikarsako #2 a #Hack4OpenGLAM @ccglobalsummit zai gabatad da masu bunkasawa da kuma jakau, sabbin logo akan @joaopombeiro, Da jerin ayyuka. Samu naka a http://okf.fi/get-h4og #OpenGLAM

Zanta da masu bunkasawa da jakadu, fuskokinau #Hack4OpenGLAM! Jakadun na nan suna jiranki ku shiga don uin aiki dash. Masu bunkasawa zasu taimake ku waken hadakar-kirkirar bikin. http://okf.fi/h4og-fa #OpenGLAM

An wallafa sabon Dashboard a #Hack4OpenGLAM, wanda ya kunshi ayyuka da yawa. rukunnai, platforms, tools da kuma masu kirkir! https://hack4openglam.okf.fi/ sannan kayi rijista naka akan http://okf.fi/hack4openglam2021-register ko kuma ku biy kudi http://okf.fi/get-h4og #OpenGLAM