Ilimantarwa/Saqon Labarai/Junairu 2022/Kanun Labari
Appearance
Ilimantarwa a wannan watan
Volum 11 • Al'amari na 1 • Junairu 2022
Abubuwan da suka kunsa • Kanun Labarai • Yi rijista
Acikin wannan al'amari
- Gasar rubutun mukalai na awanni talatin
- Gabatar da gangami na Wiki Workshop 2022
- Baje kolin karshe akan yankin Cieszyn Silesia
- Kasance tare damu a wannan February don Makon EduWiki
- Gasar kai tsaye na Ilimantarwa watau WikiChallenge sun rufe kashinsu na uku
- Sanin fahimta karanta Wikipedia acikin aji na memban wikipedia dan Filipina
- Tarar sabbin masu koyarda karatun wikipediaa cikin aji
- Gangami na ilimantarwa akan Wikimedia a Izra'ila: Dalibai sun cike Wiktionary da kalmomin bible na yaren Hebrew wanda har wayau ake amfani dasu a harsehn Hebrew na zamani