Binciken fata na Al'umma 2022
Appearance
For the 2023 Wishlist see: Binciken fata na Al'umma 2023
Menene Binciken Jerin Fatan Al'umma?
Binciken fata na Al'umma bincike ne na shekara-shekara wanda ke ba masu ba da gudummawa
zuwa ayyukan Wikimedia damar ba da shawara da jefa kuri'a don kayan aiki da haɓaka dandamali.
zuwa ayyukan Wikimedia damar ba da shawara da jefa kuri'a don kayan aiki da haɓaka dandamali.
Tsara
Dukkanin matakai na survey zai fara da gamawa a 18:00 UTC.
Phase 1
10 Janairu – 23 Janairu 2022
Miƙa, tattauna da sake karanta buƙatun
Phase 2
17 Janairu – 28 Janairu 2022
Community Tech ne ke dubawa da shirya buƙatuttukan
Phase 3
28 Janairu – 11 Faburairu 2022
Kaɗan ƙuri'a akan buƙatuttuka
Resources
Yadda za a taimake mu
Kuna iya yin wasu abubuwa ban da ƙaddamar da shawarwari da jefa ƙuri'a
Yadda ake ƙirƙirar tsari mai kyau
Waɗannan shawarwari za su taimaka muku yin tsari mai nasara
Duba bugu na baya
Ƙara koyo game da abin da muka gina muku
Dubi ko mu waye
Karanta game da ƙungiyarmu da yadda muke aiki